Ribar Kishi: Hausa Novel (Hausa Edition)

 
9781495418747: Ribar Kishi: Hausa Novel (Hausa Edition)
View all copies of this ISBN edition:
 
 

‘Da na sani...’ da ‘Bazan mance ba...’ kunnen jaki ne, basu taba haduwa saida dalili. ‘Ribar Kishi kuwa adashen makauniya ce, idan tasan na zubi batasan ta dauka ba’ Fatima Zara ta kasance diya daga cikin iyalan mai biyar. Ta Rayu cikin jin dadi da kwanciyar hankali a dalilin biyu. Ta shiga cikin kuncin rayuwa a yayin da kishin daya ya tarwatsa zaman lafinya da kwanciyar hankalin su, wanda yayi sanadiyyar rayuwar daya kuma ta gurbata rayuwar daya. Duk a cikin littafin RIBAR KISHI.

"synopsis" may belong to another edition of this title.

(No Available Copies)

Search Books:Create a Want

If you know the book but cannot find it on AbeBooks, we can automatically search for it on your behalf as new inventory is added. If it is added to AbeBooks by one of our member booksellers, we will notify you!

Create a Want